HOTUNA: Yadda Aka Karbi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso A Enugu
A jiya sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sauka garin Enugu domin ya tattauna da gwamnan jihar da ke shirin rushe kasuwar shanu da ke jihar. 'Yan arewa ne dai ke kasuwanci tsawon lokaci a kasuwar.
An yi wa tsohon gwamnan babbar tarba daga jama'ar jihar.
Comments