HOTUNA: Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso Da Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido, Wajen Taron Taya Olusegun Obasanjo Cika Shekara 80, Da A Ke Yi Yanzu Haka A Abeokuta
Su biyun sun sauka a garin na Abeokuta ne tare, wajen katafaren bikin da aka shirya na murnar cikar tsohon shugaban kasa Obasanjo.
A cikin bikin ne dai ake sa ran tsohon shugaban zai bude wani katafaren masallaci da ya gina.
Comments