Hotuna: Kyautar Da Yan Shia Suka Ba CAN Yau A Bauchi
Yau 1/02/2017, bangaren dalibai na kungiyar Islamic Movement Of Nigeria, da aka fi sani da 'yan shi'ah, ta kai ziyara shalkwatar kungiyar kiristoci ta Nijeriya a Bauchi.
Rev Joshua Maina, shugaban CAN na Bauchi, ya godewa 'yan kungiyar da wannan ziyara ta su ta hadin kai a kasa baki daya.
Ya kuma zargi kafafen yada labarai da tunzura mutane duk da kasancewar 'yan shi'ah karkashin Ibrahim el zakzay na daga cikin wadanda suka fi kowa son zaman lafiya a kasa.
Comments