Jeep A Rataye Jikin Pole Sakamakon Hatsari A Kano
Wani mummunan hatsari ya faru a safiyar yau, a Sokoto Road a birnin Kano.
Kamar yadda Rabi'u Biyora ya sanya hotunan a shafinsa. Ya kara da cewa abun ya kasance kamar wasan majigi ga jama'a. Ya kuma nuna an sami raunuka, an kuma garzaya da su asibiti. Allah Ya kiyaye.
Comments