Hukumar Kwastan Na Neman Su Ruwa A Jallo

Hukumar kwastan ta Nijeriya na neman ma'aikatan ta biyu ruwa a jallo, sakamakon sakaci wajen shigo da bindigogi 661. Idan dai ba a manta ba a ranar litinin hukumar ta cafke bindigogi 661 da a ka boye cikin kwantaina da ta zo daga China, a Legas.

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya

Ya Tashi Tun Daga Nijeriya Har Zuwa London Saboda Ganin gidan Da Shugaba Muhammadu Buhari Ke Zaune A Ciki