Tsohon Shugaba Badamasi Babangida Ya Dawo Nijeriya Bayan Sati 7 A Asibitin Switzerland
Tsohon shugaban Nijeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya dawo bayan dogon hutun rashin lafiya, na sati 7 da ya yi a Switzerland. Tsohon shugaban ya sauka ne a Minna International Airport a ranar asabar da misalin 6:45 na yamma.
Tsohon shugaban ya bayyana farin cikinsa sakamakon irin adduo'in da 'yan Nijeriya suka yi ta yi lokacin da ya fita neman magani.
Comments