An Ba Ni Kyautar Dalolin Nan Ne – In Ji Andrew Yakubu

Tsohon shugaban kamfanin mai na kasa Andrew Yakubu ya ce dalolin da aka kama boye a gidan kaninsa da ke unguwan Sabon Tasha Kaduna bashi Kyauta ne akayi.
Hukumar EFCC ta kama Andrew Yakubu domin gudanar da bincike akansa ko akwai wasu kudaden da ya boye.
Jami’an hukumar EFCC sun kama daloli da ya kai naira biliyan uku boye a gidan kanin Andrew Yakubu da ke unguwan Sabon Tasha a Kaduna.
EFCC ta ce Andrew Yakubu na ba jami’anta hadin kai yadda ya kamata.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

Mata: Ku guje wa saka takalma masu tsini saboda illata kashin baya da yake yi - Dr Martins Adejo

An sake gano dala miliyan 150 da aka sace a Najeriya