Ya Tashi Tun Daga Nijeriya Har Zuwa London Saboda Ganin gidan Da Shugaba Muhammadu Buhari Ke Zaune A Ciki
Alhaji Shamsudeen Dalhatu Zango babban masoyin shugaba Muhammadu Buhari, wanda ya tashi tun daga Nijeriya har zuwa birnin London dake kasar Ingla kawai saboda idanunsa su gane masa gidan da shugaba Muhammadu Buhari ke zaune a ciki.
Shi fa ba wai sai ya ga Shugaba Muhammadu Buhari ba, a'a kawai burinsa ya yi ido hudu da katangar gidan da baba yake ciki.
Burinsa ya cika gashi nan a kofar gidan da Baba yake a birnin London.
Comments