Kotu ta ce a cigaba da ajiye Shamsuddeen Bala Mohammed a Kurkuku

Kotu a Abuja ta ba da umurni da a ci gaba da ajiye dan tsohon ministan Abuja, Shamsuddeen Bala Mohammed a kurkukun Kuje har sai ta saurari maganar belinsa da aka shigar gabanta ranar 3 ga watan Fabrairu.
Ana tuhumar Shamsuddeen Bala Mohammed da hannu cikin wata almundahana da akayi lokacin mahaifinsa na ministan Abuja Bala Mohammed da ya kai naira biliya 1.
Kotun tace a cigaba da ajiye shi a kurkukun har sai ta amince da bada belinsa.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

Mata: Ku guje wa saka takalma masu tsini saboda illata kashin baya da yake yi - Dr Martins Adejo

An sake gano dala miliyan 150 da aka sace a Najeriya