HOTUNA: EFCC ta gano wasu motoci guda goma sha bakwai 17 daga tsohon shugaban hukumar kwastam, Abdullahi Dikko Inde.

An gano motocin ne a wani gidan gona dake mallakar tsohon shugaban hukumar Kwastam, Abdullahi Dikko Inde.
Hukumar ta EFCC ta kara da cewa alokacin da take gudanar da bincike ne taci karo da wadannan motoci har guda sha bakwai 17,wanda alamu sun nuna cewa babu motar da aka taba hawa acikin su kuma manyan motoci ne.
Sannan bincike ya tabbatar da cewa wadannan motoci na Abdullahi Dikko Inde ne, inda tasamu cikakken bayani daga mutanen unguwar da suka bada tabbacin cewa motocin mallakar tsohon shugabar kwastan na kasa ne.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

Mata: Ku guje wa saka takalma masu tsini saboda illata kashin baya da yake yi - Dr Martins Adejo

An sake gano dala miliyan 150 da aka sace a Najeriya