Yallabai Na Tuba!
Hoton wani direban tasi ke nan da ke kwance yana rokon jami'in hukumar kare hadurra ta kasa (FRSC), Mr Sunday Oghenekaro, bayan direban ya karya dokar tuki a Berger Junction da ke Abuja, a ranar Talata. Ana iya ganin sauran fasinjoji na taimakawa wajen neman jami'in da ya tausaya.
http://www.nationalhelm.net/2017/02/see-how-taxi-driver-begged-frsc.html
Comments