HOTUNA: Wakilan Nijeriya wajen rantsar da Amina Mohammed, a matsayin mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya UN.
Hoton wakilan Nijeriya wajen rantsar da Amina Mohammed, a matsayin mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya UN. Gwamnan jihar Ogun Ibikunle Amosun da gwamna Kashim Shettima na Borno na daga cikin wakilan.
Comments