PDP Ta Lashe Kujerun Kananan Hukumomin Jihar Gombe

Jam’iyyar PDP ta lashe kujerun kananan hukumomin jihar Gombe da na kujerun kansilolin jihar.
Kamar yadda hukumar zaben jihar ta sanar babu kujera ko daya da wata jam’iyyar da ta yi rijistan dan takara a jihar ta samu.
Ga jerin sunayen wadanda suka lashe kujerun.
Jani Bello (Akko), Bakari Kaltuma (Balanga), Faruk Lawining (Billiri),Abdulqadir Rasheed (Dukku), Yusuf Ibrahim (Funakaye) and Sani Dogarai (Gombe)
Sauran sun hada Abubakar Danzaria (Kaltungo), Hassan Marafa (Kwami), Hamza Dadum (Nafada), Danladi Garba (Shongom) and Haruna Samanja (Yamaltu-Deba).

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Kyautar Da Yan Shia Suka Ba CAN Yau A Bauchi

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya