Mu Sanya Shugaba Buhari Cikin Addua, Allah Ya Ba Shi Lafiya - Hajiya Turai Yar Adua
Hajiya Turai 'Yar 'aduwa ta bayyana hakan ne a shafinta na facebook, inda ta shawarci 'Yan Nijeriya da fadin alkari akan Shugaban da kaucewa furta munanan kalamai.

Comments