Gwamnatin Kano Ta Fitar Da Kudaden Aurar Da Zawarawa 1,520

Gwamnatin Kano ta kammala duk wani shirye shirye na aiwatar da shirin aurar da zawarawa inda aka tsara aurar da mata 1,520.
Kwamishinan Kananan hukumomi, Alhaji Murtala Sale Garo ya ce tuni gwamnati ta saki kudaden da za a gudanar da bikin inda ya ce kusan mutum 4000 ne suka yi rajista a karkashin shirin aurar da Zawarawa.

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Kyautar Da Yan Shia Suka Ba CAN Yau A Bauchi

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya