Wani Sojan Faransa Ya Harbe Wani Mutum Dauke Da Wuka A Birnin Paris
Rahotanni sun ce, an ji mutumin na fadin Allahu Akbar a dai dai lokacin da ke kokarin shiga wani shago da ke kusa da gidan ajiye kayan tarihi na Louvre da ke birnin Paris a Faransa.
Comments