Wadanda Ake Zargi Da Satar Yara A Kano
Wadanda ake zarginda satar yara a unguwar Hotoro dake jihar Kano kenan, Hafsat Auwal dake Tsamiyar Boka Hotoro da Abubakar Umar wanda aka fi sani da Bushasha ko kuma Kafi Giwa daga kauyen Meyere a karamar hukumar lkara ta jihar Kaduna, a yayin da hedikwatar hukumar 'yan sanda ta jihar Kano dake Bompai ta gurfanar da su a yau.
Comments