Muhammadu Masaba, Malamin Da Ya Auri Mata 97, Ya Rasu
A cewar mai magana da yawun malamin, Alhaji Mutairu Salawudeen Bello, Malam Muhammadu Masaba ya rasu ne yana da shekaru 93, bayan rashin lafiya a garin Bida da ke jihar Neja, ranar asabar 28 ga watan janairu.
Comments