Furofesa Na Daga Cikin Mutum 5 Da Su ka Rasa Rayukansu A Harin Bom Da Aka Kai A Safiyar Yau A Maiduguri
Furofesa Mani, wanda malami ne na lafiyar dabbobi a jami'ar Maiduguri, na daga cikin wadanda su ka rasa rayukansu.
An kai harin bom din ne dai da asubahin yau, a masallacin da ke cikin jami'ar, yayin sallar asuba. Wannan shi ne karo na farko da aka kai hari jami'ar Maiduguri.
Comments