Hotuna: Yan Sanda Sun Tarwatsa Yan Shia A Harabar Majalisar Wakilai Ta Tarayya
Dandazon 'yan kungiyar Islamic Movement of Nigeria da aka fi sani da 'yan Shi'a sun fara zanga-zangar neman a saki shugabansu El zakzaky, a harabar majalisar wakilai ta yarayya. A lokacin ne 'yan sanda suka fara buga musu barkonon tsohuwa, daga nan ne kuma kowa ya cika rigarsa da iska.
Comments