Dubi Fuskokin Mutanen Da Su ka Shigo Da Bindigogin Da Hukumar Kwastan Ta Kama

A cikin hotunan ana iya ganin Mr Oscan Okafor (mai shigo da kaya), Mr Mahmud Haruna (clearing agent),  sai kuma Sadique Mustapha, mai rakiyar kayan.
Kwanturolan kwastan, Hamidu Ali ya bayyana haka yayin ganawarsa da yan jaridu yau a birnin Ikko.

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya

Ya Tashi Tun Daga Nijeriya Har Zuwa London Saboda Ganin gidan Da Shugaba Muhammadu Buhari Ke Zaune A Ciki