Sabon shugaban Gambiya Adama Barrow ya janye musulunci daga sunan kasar
Adama Barrow ya bayyana cewa, "Duk da cewa kashi 90 na 'yan kasar musulmi ne, sauran kashi 10 mabiya wasu addinai, bai zama dole a kira kasar da kasar musulunci ba, don haka daga yanzu kada na sake jin wasu sun kara kira kasar Gambia da kasar musulunci, kasa ce ta kowa da kowa."
Comments