Hotuna: Lai Mohammed, Oby Ezekwesili, Aisha Yusufu Sun Nufi Dajin Sambisa
Ministan yada labarai, Lai Mohammed, shugabannin kungiyar Bring Back Our Girls, Oby Ezekwesili da Aisha Yusufu sun nufi dajin Sambisa a cikin wani jirgin sojan sama na Nijeriya mai lamba Nigeria Air Force C-130.
Za su kewaya sassa daban-daban na dajin ne a safiyar yau.
Comments