Mataimakiyar shugaban kasar Gambia Isatou Dijie-Saidy ta yi murabus

Mataimakiya ga Yahya Jammeh ta yi murabus ne a yau Laraba kafin a rantsar da Adama Barrow a matsayin shugaban kasa a gobe Alhamis duk da shugaban kasar ya ki amincewa ya sauka.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

An Ba Ni Kyautar Dalolin Nan Ne – In Ji Andrew Yakubu