Kone-kone da Farfasa Motoci A Karkashin Gadar Ado Bayero
Yanzu haka kone-kone da farfasa motoci ake yi a karkashin flyover ta Ado Bayero.
Ko da ya ke ana yawan bata kashi tsakanin masu lodi a tashar da ke wurin da yan Karota.

Comments