Hotuna: Hukumar Hana Fasa Kwauri Ta Nijeriya Ta Cafke Bindigogi 661 A Ikko.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa hukumar hana fasa kwari ta kasa, ta cafke bindigogi 661 a Ikko.
Ba a san dai daga inda makaman suka fito ba, ko kuma inda su ka nufa ba.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

An Ba Ni Kyautar Dalolin Nan Ne – In Ji Andrew Yakubu