Karancin Kananzir Ya sake Kunno Kai A Kano

Karancin kananzir din dai ya sa miliyoyin mazauna Kano komawa amfani da itace ko gawayi.
NAN ta rahoto cewa karancin makamashin a gidajen mai ya kara ta'azzara lamarin.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

An Ba Ni Kyautar Dalolin Nan Ne – In Ji Andrew Yakubu