Shugaba Jammeh ya tsige jakadodi 12

Rahotanni daga kasar gambiya na cewa Shugaba Yahya Jammeh ya sauke jakadun kasar 12 na kasashen ketare da suka hada da na MDD da kasashen Amirka, Senegal, China, Rasha, Birtaniya, Turkiyya. Ministan harakokin wajen kasar ta Gambiya ne ya bayyana sunayen jakadodin wadanda nan take aka bukaci su dawo gida ba tare da bayyana dalillan daukar wanann mataki ba.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

An Ba Ni Kyautar Dalolin Nan Ne – In Ji Andrew Yakubu