Hotuna: Jama'ar Gambiya Na Ta Murna Bayan Sun Hangi Yahya Jamme Ya Bar Fadar Shugaban Kasa
Yahya Jamme dai ya bar fadar ne, shi da shugaba Alpha Conde na Guinea, bayan ya amince da ya sauka daga mulki ranar asabar.

Comments