Shugaba Buhari zai halarci nadin Akufo-Addo zababben shugaban kasar Ghana

Shugaba Buhari zai halarci nadin ne ranar asabar 7 ga watan fabrairu, Akufo-Addo dai shi ne ya kayar da John Mahama a zaben da aka yi na shugaban kasa cikin watan disamba.

Comments

Popular posts from this blog

Ya Tashi Tun Daga Nijeriya Har Zuwa London Saboda Ganin gidan Da Shugaba Muhammadu Buhari Ke Zaune A Ciki

An Yi Yunkurin Hallaka Sarkin Saudiyya A Malaysia