Tsohon Gwamnan Jihar Neja Eng Abdulkadir Kure Ya rasu a Kasar Jamus

Kamar yadda iyalansa suka bayyana, Abdulkadir Kure ya rasu ne a kasar Jamus, inda ya tafi neman magani.
Marigayin ya yi gwamna a jihar Neja tsakanin 1999 zuwa 2007. Kuma shi ne gwamna na 12 a jerin gwamnonin jihar, kuma dai shi ne gwamna na 3 na mulkin farar hula bayan Auwal Ibrahim da Dr Musa Inuwa.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

An Ba Ni Kyautar Dalolin Nan Ne – In Ji Andrew Yakubu