Jirgin Ruwan Nijeriya Na Yaki Ya Doshi Gambiya
Jirgin ruwan yakin na Nijeriya dai ya doshi Gambiya ne sakamakon tataburzar da ke aukuwa game da kin saukar shugaba Jamme.
BBC ta ruwaito cewa manufar wannan shi ne don a dada matsin lamba ga shugaban na Gambiya.
Comments