Hukumar Kwastan Ta Kama Jirage Masu Saukar Ungulu Da Kudinsu Ya Kai Kusan Naira Biliyan 5

An dai shigo da jiragen ne ba bisa ka'ida ba, ta filin saukar jiragen sama na Murtala Mohammed da ke Legas.
Shugaban hukumar kwastan na filin saukar jiragen saman, Mista Franka Allanan ya ce har yanzu babu wanda ya gabatar da kansa a matsayin wanda ya mallake su. Wanda a cewarsa, tuni sun mika jiragen ga rundunar Sojan sama na kasa.

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya

Ya Tashi Tun Daga Nijeriya Har Zuwa London Saboda Ganin gidan Da Shugaba Muhammadu Buhari Ke Zaune A Ciki