Saudiyya Ta Kara Yawan Alhazan Nijeriya

A ranar lahadi ne shugaban kungiyar Hajj Reporters,  ya jinjina wa kasar Saudiyya, bisa dawo da kason Nijeriya na kashi 20 cikin dari na dukkanin kasashen da ke halartar aikin hajji.
Bayanai sun nuna cewa a da an rage mahajjatan Nijeriya daga 95,000 zuwa 76,000, a yanzu kuma aka sake mai da yawansu zuwa 95,000.

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Kyautar Da Yan Shia Suka Ba CAN Yau A Bauchi

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya