Gwamnatin Jihar Sakkwato Ta Rushe Hukumar Hizba Ta Jihar

Kwamishinan al'amuran addini na jihar Sakkwato, Alhaji Mani Katami ya ce gwamnatin jihar ta rushe hukumar ta hizba ne sakamakon rashin jituwa da ke tsakanin hukumar.
Kwamishinan ya bayyana haka ne ga ofishin dillancin labarai na Nijeriya (NAN) ranar lahadi.
Katami ya kara da cewa an dauki matakin haka ne lokacin taron da aka yi da shugabannin sassa uku na hukumar Hizbar da kuma wakilan hukumar shari'a da ta al'amuran addini.
Katami ya umarci shugaban hukumar ta hizba da ya mika dukkan abin da hukumar ta mallaka ga ofishinsa.
http://punchng.com/sokoto-govt-disbands-hisbah-commission/

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Kyautar Da Yan Shia Suka Ba CAN Yau A Bauchi

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya