Majalisar Gambia ta amince da tsawaita wa'adin Jammeh da wata uku
Majalisar dokokin Gambia ta tsawaita wa'adin Jammeh da kwanaki 90, a yayin da wa'adina nasa ke karewa a gobe Alhamis. Wannan kuma na zuwa ne a yayin da Adama Barrow mai jiran gado ya ce, makomar kasar za ta fara a gobe da yake fatan shan rantsuwar kama aiki a matsayin sabon shugaba.
Comments