Fasto Johnson Sulaiman Ya Yi Kira Ga Mabiyansa Da Su Kashe Makiyaya Fulani

Wani Fasto mai suna Johnson Sulaiman ya ba mabiyansa umarnin kashe duk wani makiyayi da aka gani kusa da Cocinsa. Babban faston na Omega Fire ya ce idan har aka ga wani bafulatani makiyayi kusa da cocinsa, to a aika shi lahira kurum.
Faston yace makiyayan na neman kai masa hari don ganin bayansa. Yanzu haka dai bidiyon na ta yawo a intanet, ko da yake ba a san yaushe ne faston ya fadi wannan maganar ba, amma dai da alamu cikin ‘yan kwanakin nan ne.
Faston yace ko da wasa wani makiyayi ya shigo a yanka wuyansa, a kashe shi, kuma babu abin da zai faru.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

Mata: Ku guje wa saka takalma masu tsini saboda illata kashin baya da yake yi - Dr Martins Adejo

An sake gano dala miliyan 150 da aka sace a Najeriya