Hotuna: Taron gangamin A SAKAR WA SHUGABA BUHARI MARA YA SARARA A Abuja
A yanzu haka gamayyar kungiyoyin al'umma na Nijeriya na nan na ta yin wani gangamin wayar da kan 'yan Nijeriya na su sakar wa shugaba Buhari mara ya sarara. A maimakon haka su yi ta taimakawa da addu'a da goyon baya.
Comments