Shugaban wani bangare na kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya ce mayakansa ne suka kai harin kunar-bakin-wake a Jami'ar Maiduguri da ke jihar Borno

A wani sakon murya mai tsawon minti 20 da Shekau ya fitar ya ce sun kai harin saboda "ana yin dimokradiyya a cikin masallacin, mu kuma muna adawa da dimokradiyya".
Ya kara da cewa ba za su bar mutanen da ke cakuda musulinci da kafirci, yana mai cewa Boko Haram ba ta yaki da kowa illa masu hada kai da kafirai.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

Mata: Ku guje wa saka takalma masu tsini saboda illata kashin baya da yake yi - Dr Martins Adejo

An sake gano dala miliyan 150 da aka sace a Najeriya