An Tsinci Jariri Sabuwar Haihuwa A Wani Kango A Jigawa
An tsinci jaririn ne a wani kango a garin Macina, jiya 12 ga wata, an yi kokarin gano mahaifiyarsa amma ba a same ta ba. Yanzu dai jaririn na hannun jami'an 'yan sada na jihar.

Comments