Kwamishinan Yan Sandan Jihar Ribas Ya Rasu
Rahotanni daga jihar Ribas na cewa, Kwamishinan ‘yan sandan jihar Ribas Francis Mobolaji Odesanya ya rasu a yau.
Adesanya, ya rasu ne bayan jinya da ya yi a wani asibitin kasar Indiya.
Sabon kwashinan ya fara aiki ne a matsayin kwashinan ‘yan sanadan jihar a watan Agusta na 2016, inda ya maye gurbin Foluso Adebanjo wanda a yanzu shi ne mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanadan Nijeriya.
Comments