Hotuna: Sarkin Musulmi Ya Karrama Mace Ta Farko Furofesa A Lissafi A Arewa Maso Yammacin Nijeriya

Mai alfarma sarkin musulmi ke nan yayin karrama Prof Aishatu Abubakar, wadda ta kasance mace ta farko mai rike da mukamin furofesa a bangaren lissafi daga arewa maso yammacin Nijeriya, a jiya juma'a.

Comments

Popular posts from this blog

NAZARI: Amfanin Kabeji A Jikin Dan Adam

An Ba Ni Kyautar Dalolin Nan Ne – In Ji Andrew Yakubu