Hotunan shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu a London, kan binciken tsohuwar minista Diezani

Mai rikon kujerar shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu ya isa birnin London don ci gaba da binciken tsohuwar ministar albarkatun mai ta Nijeriya, Diezani Allison-Madueke, kan batun almundahana.
Rahotanni sun nuna hannun wasu shugabannin bankuna guda biyar, da su ma za su gurfana game da zunzurutun kudi dala miliyan 153, da tsohuwar ministar ta janye daga lalitar kamfanin NNPC, a watan disambar 2014.

Comments

Popular posts from this blog

Hotuna: Kyautar Da Yan Shia Suka Ba CAN Yau A Bauchi

Hotuna: Garin Da Ya Fi Ko Wane Gari Sanyi A Duniya