Trump ya sauka Washington domin rantsuwar kama aiki
Washington ta dau harami domin bikin rantsar da Doanld Trump shugaban Amurka na 45, shugaban kuma da ke cike da karsashi na sauya fasalin siyasar kasar cikin shekaru hudu masu zuwa.

Comments